Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Bincike ya ce 6 daga cikin yara 10 a Najeriya ba iyayen su suka haife su ba

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu, ya tattauna kan rahoton binciken wani kwararren likita biodun Salami  da yayi fice wajen gwajin kwayar halittar Bil Adama a Najeriya, wanda ya ce daga cikin yara 10 da ake gabatar musu domin yin gwaji, 6 daga cikin su ba mutanen da ake zaton iyayen su ne suka haife su ba.

Hoton fasalin kwayar halittar dan Adam da masana suka fitar ta hanyar amfani da Komfuta.
Hoton fasalin kwayar halittar dan Adam da masana suka fitar ta hanyar amfani da Komfuta. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.