Lafiya Jari ce
Dambarwa tsakanin jinsin mata da maza a kan tsarin kayyade iyali
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:07
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon, yayi dubi ne a kan dabarwa a tsakanin maza da mata da ta dabaibaye batun tsarin kayyade iyali, inda aka takaita magungunan kayyade haihuwa ga mata ne kawai ba tare da an samar da na maza ba,