Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Halin da ake ciki dangane da sace dalibai mata sama da 300 a Zamfara

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya yi bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya, masamman matakin manyan kasashen duniya ke yi wajen wadata kasashen matalauta da rigakafin annobar koronna sai kuma batun sake sace 'yan matan sakadare sama da 300 a jihar Zamfara.

Makarantar sakandaren gwamnati dake kankara a arewacin Najeriya da 'yan Boko Haram suka sace dalibai a ciki.
Makarantar sakandaren gwamnati dake kankara a arewacin Najeriya da 'yan Boko Haram suka sace dalibai a ciki. AP - Sunday Alamba
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.