Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labarun mako: Yadda aka kashe shugaban kasar Haiti

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin muhimman labarun abubuwan da suka gabata a makon da ya kare, ciki har da yadda aka kashe shugaban kasar Haiti.

Jami'an tsaron Haïti bayan kisan shugaban kasar, kuma ta bukaci taimakon dakarun Amurka da Majalisar Dinkin Duniya domin kare mata muhimman wurare.
Jami'an tsaron Haïti bayan kisan shugaban kasar, kuma ta bukaci taimakon dakarun Amurka da Majalisar Dinkin Duniya domin kare mata muhimman wurare. © RICARDO ARDUENGO/REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.