Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar mahimman labaran mako: Harin ta'addancin filin jiragen saman Kabul

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya duba abubuwan da suka faru a sassan duniya a  makon da ya gabata, musamman ma halin da ake ciki a Afghanistan da sauran su.

Mayakan Taliban na kokarin kare Kaboul daga harin ta'addanci daga mayakan IS
Mayakan Taliban na kokarin kare Kaboul daga harin ta'addanci daga mayakan IS Aamir QURESHI AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.