Mu Zagaya Duniya
Bitar wasu daga cikin muhiman labarai na shekara ta 2021 a jamhuriyar Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:20
A cikin wannan shirin ,Abdoulaye Issa ya mayar da hankali tareda duba wasu daga cikin muhiman labarai na Jamhuriyar Nijar na shekara ta 2021 daga nan sashen hausa na rediyon Faransa rfi.