Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar Labarun Mako: Kisan sama da mutane dubu 14 cikin shekaru 4 a yankin Sahel

Wallafawa ranar:

Shirin 'Muzagaya Duniya' na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya maida hankali kan alkaluman da Kungiyar Kasashen Yammacin Afrika ta bayyana da ke cewa, ‘yan ta’adda sun kashe mutane fiye da dubu 14, da kuma Tilastawa wasu miliyoyi tserewa daga muhallansu a cikin shekaru 4. Sai kuma Najeriya, inda matakin Jam’iyyar APC na zabar Musulmai a matsayin masu yi mata takarar shugaban kasa da mataimaki a zabe mai  zuwa ya haifar da cece-kuce.

Sojoji a yankin Menaka na arewacin Mali, 13/06/22.
Sojoji a yankin Menaka na arewacin Mali, 13/06/22. © AFP PHOTO / Etat Major des Armees
Talla

A matakin kasa da kasa kuwa, majalisar Dinkin Duniya ce tace yawan al’ummar duniyar zai kai mutane biliyan 8 a shekarar bana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.