Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Martanin da gwamnan jahar Kaduna ya maida akan barazanar sace shi

Wallafawa ranar:

Daga cikin muhimman labarun da shirin wannan makon ya waiwaya akwai martanin da gwamnan jahar Kaduna ya maida akan barazanar sace shi da kuma shugaban kasar.Sai kuma Tunisia, inda batun amincewa da samar da sabon kundin tsarin mulkin kasar yabar baya da kura, domin Amurka da ake kallo a matsayin jagorar dimukaradiya a duniya tace ba komai ke cikin wancan kundi ba face tauye hakkin ‘yan kasar.

Wasu daga cikin masu goyon bayan tsarin sabon kudin tsarin mulkin kasar Tunisia
Wasu daga cikin masu goyon bayan tsarin sabon kudin tsarin mulkin kasar Tunisia AFP - ANIS MILI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.