Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran makon da ya gabata a Najeriya nahiyar Afrika da sassan Duniya

Wallafawa ranar:

Shirin Mu zagaya Duniya tare da Nura Ado Suleiman ya bibiyi muhimman labaran da suka faru a makon da ya kare, ciki har da kisan Sojojin Najeriya fiye da 80 da 'yan sanda fiye da 60 wadanda 'yan bindiga suka kashe sai kuma atisayen sojin China a Taiwan matsayin martani kan ziyarar Nancy Pelosi a tsibirin.

A kowanne mako Sashen RFI kan tattaro muhimman labaran makon da ya gabata don amfanin mai sauraro.
A kowanne mako Sashen RFI kan tattaro muhimman labaran makon da ya gabata don amfanin mai sauraro. © rfi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.