Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran mako: Janye tallafin mai a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' ta wannan mako tare da Nura Ado Suleiman ya yi bitan wasu labaran da suka wakana a makon da muka yi bankwana da shi masamman batun janye tallafin man fetur da sabon shugaban Najeriya Bola Ahmed Tunubu ya sanar.

Sabon shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya karbi mukullin jan ragamar kasar.
Sabon shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya karbi mukullin jan ragamar kasar. © RFI/FMM
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.