Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Halin da ake ciki a Zirin Gaza bayan barkewar yaki tsakanin Isra'ila da Hamas

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' da ya saba waiwayar labarun makon da ya kare a wannan karon ya mayar da hankali kan yakin da ya barke tsakanin Isra'ila da mayakan Falasdinawa na kungiyar Hamas.

Yadda hayaki ya turnuke wani sashin Zirin Gaza, yayin hare-haren da Isra'ila ke kaiwa kan yankin ta sama.
Yadda hayaki ya turnuke wani sashin Zirin Gaza, yayin hare-haren da Isra'ila ke kaiwa kan yankin ta sama. AFP - MOHAMMED ABED
Talla

Za kuma a ji yadda dubban jama’a suka gudanar da zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa a sassan duniya, yayin da Amurka ta jaddada goyon bayanta ga Isra’ila.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.