Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

ECOWAS/CEDEAO ta tabbatar da juyin mulki aka yi a Nijar

Wallafawa ranar:

Daga cikin labarun da Shirin ya kunsa akwai matakin da kungiyar kasashen Yammacin Afirka ECOWAS ko CEDAEO ta dauka na amincewa da da cewar an yi juyin Mulki a Nijar, sannan kuma ta dakatar da ita daga cikin ta har sai lokacin da sojoji suka maida wa farar hula Mulki.A Najeriya kuma, Bankin Duniya ne ya bukaci gwamnatin kasar ta fadada tsauraran matakan da take dauka na yi wa tattalin arzikin kasar garambawul, domin ceto shi daga durkushewa baki daya a nan gaba.

Shugabannin kasashen yammacin Afrika a,  ECOWAS a yayinn taronsu na 64 a Abuja.
Shugabannin kasashen yammacin Afrika a, ECOWAS a yayinn taronsu na 64 a Abuja. AFP - KOLA SULAIMON
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.