Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Manoman Najeriya na amfani da magungunan kwari masu illa ga lafiyar dan Adam

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon ya tattauna ne akan yadda manoman Najeriya ke amfani da magungunan kashe kwari masu matukar illa ga muhalli da ma lafiyar dan Adam, wadanda tuni hukumomin kasashen nahiyar Turai suka haramta amfani da su.

Wasu magungunan kashe kwari a wani shago dake birnin Bangkok na kasar Thailand.
Wasu magungunan kashe kwari a wani shago dake birnin Bangkok na kasar Thailand. © ROMEO GACAD / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.