Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

An gaza kawar da matsalar rikicin manoma da makiyaya a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan karon ya tattauna da masana da sauran masu ruwa da tsaki kan sha'anin noma da kiwo da kuma zaman lafiya akan yadda za a warware matsalar rikicin manoma da makiyaya da ya ki ci ya ki cinyewa a sassan Najeriya.

Wasu Shanu mallakin Fulani makiyaya yayin kiwo a wani yanki dake wajen jihar Kaduna a Najeriya.
Wasu Shanu mallakin Fulani makiyaya yayin kiwo a wani yanki dake wajen jihar Kaduna a Najeriya. AFP/Getty Images - Stefan Heunis
Talla

Sai a latsa alamar sautin da ke sama domin sauraron shirin wanda Nasiru Sani ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.