Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Mazauna birnin Legas na kokawa da tsadar gidajen haya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan lokaci tare da Nasiru Sani ya tattauna ne akan matsalar tsadar muhalli ko kuma gidajen haya a birnin Legas.

Wani yanki a birnin Legas da ke kudancin Najeriya.
Wani yanki a birnin Legas da ke kudancin Najeriya. ASSOCIATED PRESS - Lekan Oyekanmi
Talla

A watannin baya ne dai wani rahoto ya bayyana birnin na Legas a matsayin daya daga cikin birane da ryuwa ke da wuya a cikinsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.