Isa ga babban shafi
Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a

Mabanbantan ra'ayoyi kan raguwar yawan mutanen China

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne kan yawan al’ummar China da ya ragu sosai karo farko na cikin shekaru 60, duk da cewa gwamnati ra soke dokar kayyade iyali tun shekara ta 2016, yayin da a 2021 aka samar da doka da ke bai wa ma’aurata damar haihuwar ‘yaya uku a rayuwa. 

Wani bangare na al'ummar China a Shanghai.
Wani bangare na al'ummar China a Shanghai. ©Reuters.
Talla

Tsawon shekaru dai, China na kallon yawan al’umma a matsayin kashin bayan ci gaban tattalin arzikinta. 

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Hauwa Mohammed

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 16:41
  • 15:00
  • 15:00
  • 15:00
  • 15:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.