Rayuwata
Rayuwata kashi na 109 (Ra'ayoyin masu sauraro kan shirye-shiryen da suka gabata)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:01
Shirin 'Rayuwata' na wannan rana yayi bita ne tare daukar ra'ayoyin masu sauraro kan shirye-shiryen da suka gabata a mako mai karewa.