Shirin Rayuwata na wannan makon tare da Zainab Ibrahim, ya duba kalubale da kuma nasarorin da Mata ke gamuwa da su a fagen wake-wake. Mata da dama kan zabi waka a matsayin sana'a tamkar takwarorinsu Maza, sai dai a al'adar bahaushe mutane da dama kan kalubalanci rawar da matan ke takawa a fagen na waka.
Sauran kashi-kashi
-
Ra'ayoyin Masu Sauraren Shirin Rayuwata
Shirin Rayuwata na wannan rana ya saurari mabanbantan ra'ayoyin jama'a kan shirye-shiryen da aka gudanar a wannan makon.09/05/202410:00 -
Ra'ayoyin Masu Sauraren Shirin Rayuwata
Shirin Rayuwata na wannan rana ya saurari mabanbantan ra'ayoyin jama'a kan shirye-shiryen da aka gudanar a wannan makon.02/05/202410:00 -
Mata sun fara korafin rashin son haihuwa da mazajensu ke yi a Najeriya
Shirin na wannan rana, ya duba yadda wasu maza a wannan zamani ke kokarin kaucewa haihuwa, abin da masana ke ganin hakan na taka rawa wajen haifar da matsaloli a sha'anin zamantakewar aure.30/04/202410:00 -
Ra'ayoyin Masu Sauraren Shirin Rayuwata
Shirin Rayuwata na wannan rana ya saurari mabanbantan ra'ayoyin jama'a kan shirye-shiryen da aka gudanar a wannan makon.25/04/202410:00 -
Ra'ayoyin Masu Sauraren Shirin Rayuwata
Shirin Rayuwata na wannan rana ya saurari mabanbantan ra'ayoyin jama'a kan shirye-shiryen da aka gudanar a wannan makon.18/04/202410:00