Rayuwata
Rayuwata kashi na 172 (Yadda wasu ke kauracewa kayakin da Mata ke hadawa)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:02
Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim na wannan rana ya duba yadda Mata kan dukufa wajen neman na kansu da nufin dakile matsalar zaman banza ko kuma dogaro da wasu a bukatunsu.