Rayuwata
Rayuwata kashi na 193( Yadda cutar Noma ke illa ga rayuwar mata)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:05
Shirin rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim, ya tabo yadda cutar Noma da ke zaizaye naman jiki ke barazana ga mata da kananan yara musamman a kasashe masu tasowa, cutar da masana kiwon lafiya ke ganin bai kamata ace akwai sauran birbishinta a ban kasa ba.