Rayuwata
Rayuwata kashi na 203 (Yadda Maza ke killace Matansu bisa tilasci)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:01
Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim da kuma Shamsiya Haruna ya mayar da hankali kan yadda wasu Maza kan cin zarafin matansu ta hanyar killace su a gidaje ba tare da basu damar fita ko da a lalura ba. Ayi saurare Lafiya.