Rayuwata
Rayuwata kashi na 243 (Makomar mata a zabuka da siyasar Najeriya)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:03
Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Shamsiyya Haruna ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan hakkin mata da kuma makomarsu a siyasar Najeriya.