Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 262 ( Daidaiton jinsi)

Wallafawa ranar:

Shirin 'Rayuwata' na yau ya yi dubi ne da batun samar daidaito a tsakanin jinsi, ta inda za a baiwa mata dama ta damawa da su a al'amura kamar yadda maza ke samu. Masu fafutukar daidaiton jinsi dai sun ce har yanzu da sauran aiki.

wasu mata da ke zanga zanga a birnin Kabul na Afghanistan a kan damarsu da aka dakile.
wasu mata da ke zanga zanga a birnin Kabul na Afghanistan a kan damarsu da aka dakile. ZAKIA KAWYAN via REUTERS - ZAKIA KAWYAN
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.