Rayuwata
Rayuwata kashi na 266 ( Yadda Boko Haram ta hana mata karatu)
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:58
Shirin Rayuwata na wannan kashin, ya yi dubi ne kan yadda dubban yara suka gaza ci gaba da karatunsu saboda ta'addancin Boko Haram. Mayakan sun sace 'yan matan Chibok a 2014 domin hana su karatun boko tare da aure wasu daga cikinsu.