Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 283 ( Shugabancin Mata a Jamhuriyyar Nijar)

Wallafawa ranar:

Shirin rayuwata na wannan rana tare da Shamsiya Haruna ya yi dubi kan rawar da mata ke takawa a madafun iko cikin jamhuriyyar Nijar musamman a jihohin Diffa da Maradi.

Wasu mata 'yan siyasa a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar.
Wasu mata 'yan siyasa a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar. AP - Gael Cogne
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.