Rayuwata
Rayuwata kashi na 293 (kwararar unguwar zoma zuwa kasashen waje)
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:50
Shirin 'Rayuwata' tare da Shamsiyya Haruna ya duba yadda ma'aikatan lafiya a kasashe masu tasowa ke kwarara zuwa kasashen waje don neman albashi mai gwabi, inda yanzu unguwar zoma suka bi sahu, lamarin da ya jefa lafiyar mata cikin hatsari.