Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 301 ( Inganta rayuwar matan karkara)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata tare da Shamsiyya Haruna ya yi nazari ne kan wani rahoto na Majalisar Dinkin Duniya da ke cewa, inganta rayuwar matan da ke rayuwa a karkara, mataki ne na yaki da talaunci. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da matan ke fuskantar wariya wajen samun taimakon bunkasa harkokinsu na noma da kasuwanci.

Wasu matan karkara a Zambia
Wasu matan karkara a Zambia Florence Devouard/Wikimedia Commons
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.