Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 326 (Matsalar da rashin gwaji kafin aure ke haifarwa)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim ya yi dubi kan matsalar rashin gwaji kafin aure wanda a lokuta da dama kan haifar da cutuka musamman wadanda ake gado. Ayi saurare Lafiya.

Mata da dama na fuskantar matsalar katsewar haihuwa tun gabanin kaiwa wasu shekaru a rayuwa.
Mata da dama na fuskantar matsalar katsewar haihuwa tun gabanin kaiwa wasu shekaru a rayuwa. REUTERS - EVELYN HOCKSTEIN
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.