Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 332 ( Illar rashin gwaji kafin aure)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya yi dubi ne kan illar rashin gwaji kafin aure da a lokuta da dama kan kai ga haifar yara marasa lafiya ko kuma yada cuta tsakanin ma'aurata.

Masana kiwon lafiya na shawartar tabbatar da gwajin jini kafin aure.
Masana kiwon lafiya na shawartar tabbatar da gwajin jini kafin aure. © AP/Jerome Delay
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.