Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 385 ( Karancin Mata a fannin kere-kere)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya yi dubi kan karancin matan da ake samu a bangaren fasahar kere-kere wato Engineering a turance da kuma dalilan da ke haddasa wannan gibin.  Alkalumma daga hukumar kula da jami’oin Nigeria watau NUC,na nuna cewa daga cikin kashi 100 na daliban dake daukar kwasa-kwasan da suka danganci fasahar ta kere-kere a kowacce shekara a jami’oin Nigeria,mata na daukar kashi 5  kachal,inda maza ke mamaye sauran  kashi 95 cikin 100.

Wata Injiniya Mace a kokarin hada na'urar Solar.
Wata Injiniya Mace a kokarin hada na'urar Solar. © courtesy of Barefoot College, India
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.