Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 410 (Shirye shiryen Sallah)

Wallafawa ranar:

Shirin 'Rayuwata' na yau ya  tabo batun shirye-shiryen sallah da aka fi sanin mata kan mayar da hankali kacokan a kai, wato dai batun da ya shafi lalle, kitso da dai sauran nau’ikan da suka danganci kwalliya ko kuma gyaran jiki.A irin wannan lokaci za ka iske mata  na rige-rigen kama layi a gidajen kunshi ko kuma kitso, duk domin kayata kwalliyar su ta sallah, kama daga matan aure, ‘yan mata da kuma yara mata. 

Kwalliyar lalle da wasu mata ke yi lokacin bukukuwa.
Kwalliyar lalle da wasu mata ke yi lokacin bukukuwa. AFP/Archivos
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.