Rayuwata
Rayuwata kashi na 413 (Dalilan da suke janyo zubewar kimar makarantun kwana)
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:58
Duk da muhimmancin da neman ilimi ke da shi a wannan zamani, Makarantun kwana musamman na sakandare na cigaba da rasa karsashinsa a idanun iyaye da ma al’umma baki daya, la’akari da dimbin kalubalen dake kewaye da su, kama daga harkokin tsaro a ciki da wajen makarantun, tabarbarewar tarbiyar dalibai, da ma wasu abubuwan da ba’a rasa ba, wadanda ke haifar da tsaiko wajen samun ilimi.