Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 423 (Bauchi ta fara horar da mata masu zaman kansu sana'o'i)

Wallafawa ranar:

A cikin shirye shiryen da suka gabata, mun duba sabon tsarin gwamnatin jihar Bauchin Nigeria, na mayar da daruruwan mata masu zaman kansu dake tarewa a unguwanni na musamman zuwa jihohinsu na asali, karkashin wata dokar Shari’ar musulunci dake haramta karuwanci a jihar.

Gwamnan JIhar Bauchi a Najeriya Sanata Bala Muhammad.
Gwamnan JIhar Bauchi a Najeriya Sanata Bala Muhammad. RFI Hausa / Shehu Saulawa
Talla

Tsarin da bayan shafe dogon lokaci matan basu samu madafa ba, abinda ya sa suka gudanar da zanga zangar ko ta kwana domin ganin gwamnati ta cika alkawuran da tayi a kansu.

Toh lokaci yayi, domin gwamnati Bauchi da ta dauki alkawalin ta soma cikawa, ganin yadda tuni aka soma horas da wadannan matan ayyukan yi domin dogaro da kawunansu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.