Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 453 (Kalubalen Mata masu aiki a gidan aure)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim a yau laraba, ya mayar da hankali kan yadda galibin ma'aikata mata ke fuskantar kalubale ta yadda mazajensu ke sakar musu ragamar kula da gida, kama daga makarantar yara da ma lafiyarsu a wasu lokutan har da ciyarwa.

Rayuwar mata masu aiki na cin karo da manyan kalubale.
Rayuwar mata masu aiki na cin karo da manyan kalubale. AFP - ISSOUF SANOGO
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.