Isa ga babban shafi
Rayuwata

Gwamnatin Nijar ta samar da wani shirin bawa mata kariya a gaban shari'a

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Nijar ta samar da wani shiri na musamman da zai rika shigwa mata gaba wajen basu kariya a gaban shari'a, la'akari da irin raunin da suke da shi.

Wasu mata 'yan siyasa a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar.
Wasu mata 'yan siyasa a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar. AP - Gael Cogne
Talla

Gwamnatin kasar ta ce hakan zai taka gagarumar rawa wajen karfafawa mata gwiwar tunkarar bangaren shari'a a duk lokacin da bukatar hakan ta taso musu.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Shamsiyya Haruna ta shirya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.