Isa ga babban shafi
Rayuwata

Kungiyoyi a Najeriya na ci gaba da laluben yadda za a kawo karshen cin zarafi

Wallafawa ranar:

Kungiyoyi masu zaman kan su a Najeriya na ci gaba da nemo mafita kan yadda za a kawo karshen ci zarafin da ake yiwa mata, musamman kananan yara.

Fyade na cikin manyan abubuwan da ke cutar da rayuwar mata
Fyade na cikin manyan abubuwan da ke cutar da rayuwar mata © firstpost
Talla

Wannan na zuwa ne yayin da binciken hukumomi ya gano cewa wannan matsala ta fi shafar kananan yara.

Hakan ta sanya kungiyoyi ke kokarin samar da wata manhaja da za ta rika bibiyar masu aikata wannan danyen aiki, ta yadda za a gurfanar da su gaban shari'a bisa kwararan hujjoji.

Latsa alamar sauti domin sauraron shirin da zainab Ibrahim ta tsara kan wannan matsala.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.