Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda wasu matan suka fi aminta da sana'o'in hannu

Wallafawa ranar:

Mata da dama na fadi tashin ganin sun samu sana'o'in hannu, kamar yadda suka ce hakan na taimaka musu wajen kula da iyalansu.

Matan da suka fi ganewa wannan sana'a sun ce tana taimaka musu wajen kula da iyalansu
Matan da suka fi ganewa wannan sana'a sun ce tana taimaka musu wajen kula da iyalansu Reuters/Omar Faruk
Talla

Wannan na zuwa ne yayin da kasashe da dama ke fama da tsananin talauci, al'amarin da yafi shafar mata da kananan yara.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shiri kan wannan batu da Zainab ibrahim ta shirya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.