Isa ga babban shafi
Rayuwata

Shirin na yau ya duba yadda mata kan sauya sunan mahaifansu da zarar sun yi aure

Wallafawa ranar:

Shirin awannan lokaci zai maida hankali ne ga batun nan na sauyin sunan uba zuwa na mijin aure da galibi mata keyi awannan zamani, musamman ma matan da sukayi karatun boko, inda galibin su kan sauya sunan mahaifansu zuwa na mazajen su, bayan aure.

Mata da dama kan sauya sunayen mahaifansu zuwa sunan miji
Mata da dama kan sauya sunayen mahaifansu zuwa sunan miji © SAM PANTHAKY/AFP
Talla

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta shirya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.