Dalilin da ya sa mata kama sana'a a zamanance a arewacin Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:02
Shirin ya tabo batun kama sana’a domin dogaro da kai, da mata suka fara dukufa a kai a halin yanzu, inda suke amfani da wannan damar wajen kula da iyalansu.
Duba da kalubalen da yawancin mata kan fuskanta wajen samun damarmakin kasuwanci ya sanya wata kungiya da ake kira cibiyar fasahar sadarwa da ci gaban al’umma ta CITAD shiryawa wasu mata taron horaswa.
An zabo matan ne daga wasu jihohin arewacin Najeriya domin horar da su kan dabarun zamani na habaka kasuwanci a shafukan sada zumunta maimakon zaman dabaro.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta shirya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu