Rayuwata
Yadda yajin aikin ASUU a Najeriya ya jefa rayuwar wasu mata dalibai cikin kunci
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:02
A tsakiyar watan Fabarairun 2022 ne, kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, ta shiga yajin aikin gargadi ga gwamanatin Najeriya na tsawon wata guda, sakamakon abin da ta kira cewa gwamnati ta gaza cika alkawuran da ta dauka.
Talla
Yarjejeniyar dai ta kunshi yadda za a bunkasa harkokin karatun jami'o'in Najeriyar.
Wannan batu dai ya jefa dalibai mata cikin yanayin kunci, kamar yadda suka shaidawa shirin rayuwata.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin tare da Zainab ibrahim.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu