Isa ga babban shafi
Rayuwata

Kan sabon salon da wasu mazan suka zo da shi na karin aure

Wallafawa ranar:

Aure wata yarjejeniya ce da ake cimmawa tsakanin namiji da mace wanda ke samun goyon baya daga iyaye da kuma shaidar al’umma.

Mata da dama kan tayar da rigima a duk lokacin da mazajensu suka zo musu da labarin aure
Mata da dama kan tayar da rigima a duk lokacin da mazajensu suka zo musu da labarin aure © SAM PANTHAKY/AFP
Talla

Ganin yadda wannan jawabi ya fayyace ko menene aure, har yanzu ana samun wasu sarkakiya dake dabaibaye zamantakewar aure.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da zainab ibrahim ta shirya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.