Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya leka kasuwannin kauye ne, inda ya duba irin kalubalen tsaron da suke fuskanta a yanzu, lamarin da ker tilasta wa jama'a balaguro zuwa birane domin siyayya.
Talla
Mutanen da RFI Hausa ya zanta da su, sun shaida mana cewa, 'yan bindiga sun addabe su tare da hana su gudanar da harkokinsu kamar yadda suka saba a can baya, yayin da kayayyaki suka kara tsada saboda wannan matsala ta rashin tsaro.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu