Shirin na wannan rana ya mayar da hankali ne kan rayuwar yara ‘yan riko, musamman wadanda iyayensu ke rabuwa da juna tun suna kanana.
Talla
Ana dai ganin tunani ko dabi’un mutumin da ya tashi ba tare da sanin mahaifi ko maifiyar san a asali ba, kan sha ban ban da na sauran al’umma, Toh saidai a wasu lokutan rashin dace da fadawa baragurbin hannu ke jefa rayuwar yaran cikin halin ni’yasun. l
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta shirya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu