Shirin Rayuwata na wannan rana ya tattauna ne game da matsalar yi wa daliban makaranta horon da ya wuce kima, lamarin da masana suka ce, yana yi musu mummunar illa a rayuwarsu.
Talla
Masana na ganin cewa, akwai dabaru iri-iri da za a iya amfani da su wajen yi wa dalibai horo ba tare da an yi amfani da bulala ko kuma wani salo mai tsanani ba.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu