Isa ga babban shafi
Rayuwata

Kan yadda rashin ci gaba ke ci gaba da taba rayuwar mata

Wallafawa ranar:

Masu fafutukar daidaiton jinsi sun yi ittifakin cewa rashin ci gaba, musamman a matalautan kasashe na daga cikin abin da ke haifarwa mata koma baya a cikin al'umma.

Wata mata dauke da ruwa a sansanin 'yan gudun hijira a garin Ouallam, Nijar, 6 ga Yuli, 2021.
Wata mata dauke da ruwa a sansanin 'yan gudun hijira a garin Ouallam, Nijar, 6 ga Yuli, 2021. © REUTERS/Media Coulibaly/File Photo
Talla

Domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta shirya, latsa alamar sauti.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.