Isa ga babban shafi
Rayuwata

Kan yadda magidanta kan yi balaguron neman na abinci na tsawon watanni

Wallafawa ranar:

Shirin ya duba yadda wasu mazajen kan bar iyalansu a gida, yayin da suke balaguro zuwa wasu garuruwan domin neman na abinci, abin da za ka iske yara da dama basa iya gane iyayen su maza, saboda daukar tsawon lokaci ba tare da sun je gida ba.

Wasu Iyaye mata a Tarayyar Najeriya
Wasu Iyaye mata a Tarayyar Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron Zainab ibrahim cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.