Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda wasu matan kan yi aikin karfi domin kula da iyalansu

Wallafawa ranar:

Shirin na yau ya duba yadda mata kan yi aikin karfi domin kula da iyalansu, kamar yadda wata mata Kadunan Najeriya ke aikin yasar masai wajen dogaro da kanta.

Wata mata dauke da ruwa a sansanin 'yan gudun hijira a garin Ouallam, Nijar, 6 ga Yuli, 2021.
Wata mata dauke da ruwa a sansanin 'yan gudun hijira a garin Ouallam, Nijar, 6 ga Yuli, 2021. © REUTERS/Media Coulibaly/File Photo
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron Zainab Ibrahim cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.