Shirin ya tattauna ne kan batun na fyade da a bayabayan nan ake samu a makarantu, inda wasu malamai ke amfani da karfin ikonsu wajen lalata daliban su.
Talla
masu iya magana dai kan ce waka ta fi dadi a bakin mai ita, da haka zaku ji hirar mu da ita kanta dalibar da lamarin ya rutsa da ita, wato Na'ima, da kuma kwamred Zubairu, shugaban rundunar adalci da kare ‘yancin dan adam ta jihar Filato.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu