Isa ga babban shafi
Rayuwata

Kan yadda mata suka shirya taron baje koli a Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya duba batun tafiyar da sana’oi da mata suka shahara a kai, kuma mun duba kasuwannin baje koli, inda mutane kan hallara wuri daya da kayaki daban  daban daga mabanbantan yankuna, a wasu lokutan ma har da Kasashen waje

Taron mata dangane da zaben kasar Mali
Taron mata dangane da zaben kasar Mali ©RFI/Gaëlle Laleix
Talla

Mata masu neman na kansu a Maradi karkashin kungiyarsu ta Rafem sun shirya wata kasuwar baje koli da nufin al’umma ta san su da kayayyaki na gida da suke sarrafawa a fannin abinci, tsabtar jiki, kwalliyar

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.