Rayuwata na wannan rana ya duba yadda dalibai da dama a Jamhuriyar Niger suke fama da rashin isassun ajujuwan karatu, kasancewar da dama daga cikin su na karatu ne a rumfunan kara.
Talla
Bincike ya nuna a jimlace akwai ajujuwa sama da dubu 36 na zana ko kara a fadin Niger, wanda ke nuna duk wani abunda ya shafi karatu, kwatantawa kawai ake yi, lura da yadda dalibai ke cunkushe a cikin aji, na zana ko na kara, ga wadanda suka yi sa 'a kuma zasu samu aji babu kujerun zama.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu